Comrd Abba Musa Gwangwan

  • Home
  • Comrd Abba Musa Gwangwan

Comrd Abba Musa Gwangwan Dan Gwagwarmar Siyasar Kwankwasiyya

20/01/2023

Kana Kano Ta Kudu Kana Tinanin Sake Zabar Kabiru Gaya Sannu Babban Mahaukaci

11/01/2023
03/12/2022

Khairan Insha Allah.

Yaufa Hawan Jinin Wasu Saiyatashi Garin Gwangwan Domin Munyiwa Apc Kankat Mun Dauke Wuyan Charaf.

Kuduba Dakyau myadugu Yayi Bul Bul Abinsa Saikace Ba Takara Yakeba.Watau Yan Kwankwasiyya Duniyane Wajen Wanki Saikaga M...
02/12/2022

Kuduba Dakyau myadugu Yayi Bul Bul Abinsa Saikace Ba Takara Yakeba.

Watau Yan Kwankwasiyya Duniyane Wajen Wanki Saikaga Mutun Yatafi Wanki Wata 1,2,3 Saikaga Kaga Ya Danqara Jar Hularsa Yadawo Gidansa Na Asali Kaima Idan Kasami Dama Kaje Kawanka Amma Ayi Da Lura😂😂.

Watau Yan Kwankwasiyya Duniyane Wajen Wanki Saikaga Mutun Yatafi Wata Daya Biyu Kaga Yadawo Kaima Idan Kasami Dama Kaje ...
01/12/2022

Watau Yan Kwankwasiyya Duniyane Wajen Wanki Saikaga Mutun Yatafi Wata Daya Biyu Kaga Yadawo Kaima Idan Kasami Dama Kaje Kawanka Amma Ayi Da Lura😂😂.

22/11/2022

Waikuwa Kunsan Me Ake Kira Da Butulci ?
Wanda Ya Taimakeka Alokacin Da Kake Buqatar Taimakonsa Kaikuma Kaqi Taimakonsa A Lokacin Da Yake Da Bukatar Naka Taimakon Wannan Shine Butci Ariqe Wannan

Duk Mai Hankali 2023 Ranar Zaben Shugan Kasa 🇳🇬 Kwankwaso Idahosa Zai Zaba Domin Samar Da Sabuwar Nigeria.Domin Duk Yan ...
14/11/2022

Duk Mai Hankali 2023 Ranar Zaben Shugan Kasa 🇳🇬 Kwankwaso Idahosa Zai Zaba Domin Samar Da Sabuwar Nigeria.
Domin Duk Yan Takarkarin Da Muke Dasu Jagora Kwankwaso Yafisu Cancanta Da Mulkin Nigeria Babu Shakka Yan Nigeria Yayin Jamiyyar NNPP Sukeyi Jam'iyya Mai Alamar Kayan Marmari.

12/11/2022

Yanzu Yanzu..
Sakataran Jam iyyar LP Na Jihar Ebony Da Wasu Jiga Jigai Su 14 S**a Koma Jam iyyar NNPP Adalci
🍉🍎

Awannan Zamani Da Manya Ke Sanya 'Yayansu Takarar Ko Anaso Ko Ba'aso wyai Shi Kwankwaso Wacce Kujera Yabawa Dansa Yayi T...
11/11/2022

Awannan Zamani Da Manya Ke Sanya 'Yayansu Takarar Ko Anaso Ko Ba'aso wyai Shi Kwankwaso Wacce Kujera Yabawa Dansa Yayi Takara K**ar Yadda Ganduje, El-rufai, Da Sule Lamiɗo S**ayi?.

10/11/2022

Kotu Tabawa EFCC Umarnin K**a Dan Takarar Sanatan Kano Ta Tsakiya A Tutar Jam'iyyar APC AA Zaura Sabida Kinzuwa Zaman Kotu

Sufa A Nasu Tunanin Zasu Qara Kwatar Zabe 2023 K**ar Yanda S**ayi 2019.To Wallahi Kusani Yaudarar Kanku Kawai Kukeyi Nig...
10/11/2022

Sufa A Nasu Tunanin Zasu Qara Kwatar Zabe 2023 K**ar Yanda S**ayi 2019.
To Wallahi Kusani Yaudarar Kanku Kawai Kukeyi Nigeria Sai Kwankwaso Kano Ta Abba ce

Soyayyar JAGORA KWANKWASO ❤️ A Zuciyar Al'umma Bazata Taba Gushewaba.
09/11/2022

Soyayyar JAGORA KWANKWASO ❤️ A Zuciyar Al'umma Bazata Taba Gushewaba.

Guda Daya Daga Cikinsu Ko Anzaɓeshi Zamanshi Saiyafi Yawa A Dubai Sama Da NigeriaGuda Biyu Daga Ciki Kuma Idanma Kazaɓe ...
09/11/2022

Guda Daya Daga Cikinsu Ko Anzaɓeshi Zamanshi Saiyafi Yawa A Dubai Sama Da Nigeria

Guda Biyu Daga Ciki Kuma Idanma Kazaɓe su, Kayi Asarar Quri'arka Domin Kuwa A Yankunansu Kaɗai Suke Da Karfi.

Guda Daya Ne Kawai Ya Karaɗe Dukkanin Nigeria Kuma Ake Da Tabbacin Zaman Shi Cikin Kasar Don Ciyar Da Ita Gaba.

Zaɓi Yarage Ga Yan Nigeria 🇳🇬.

Address

Yakasai
Minna
GWANGWAN

Telephone

+2348081205368

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Comrd Abba Musa Gwangwan posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Comrd Abba Musa Gwangwan:

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Convenience Store?

Share