Umar Aminu Tijjani

Umar Aminu Tijjani Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Umar Aminu Tijjani, Dandago Sabon Titin, Kano.

Masha Allah, Allah yakara daukaka me sharia
09/03/2024

Masha Allah, Allah yakara daukaka me sharia

Mutumin kirki Allah yajikanka
28/02/2024

Mutumin kirki Allah yajikanka

Saƙon Ahmed Musa daga birnin Abidjan na Ivory Coast zuwa ga Al'ummar Jihar Plateau bayan wani Rikici da ya sake ɓarkewa ...
25/01/2024

Saƙon Ahmed Musa daga birnin Abidjan na Ivory Coast zuwa ga Al'ummar Jihar Plateau bayan wani Rikici da ya sake ɓarkewa a Jihar a wannan Makon.

“ 💔🙏🏻Yaku ƴan uwa na na Filato dama na Nigeria baki ɗaya, Jihar mu tana cikin wani hali, Yakamata mu haɗu tare, Muyi yaƙi tare domin kashe-kashen Rayukan da ake yayi yawa. Dukan mu Dangi ɗaya ne babba, Babu maganar daga wane Addini nake. Mafi yawan Iyalai a cikin Filato Kirista ne da Musulmai. Kamata yay muyi murnar bambancin mu bawai faɗace-faɗace a junan mu ba. 😭💔

“Yakamata mu tambayi shuwagabannin mu su maida hankali akan abun da Yakamata: Su tabbatar da kwanciyar hankalin mu su dawo mana da zaman lafiyar da muke dashi a baya. Ansan Filato da taken ‘Gidan zaman lafiya da yawon buɗe ido.’ Muna so a dawo mana da wannan taken namu.

“Don haka, Mu tsaya kafaɗa da kafaɗa, A kowanne Addini muke. Mu haɗa kai, Muyi Addu'a, Mu nemi zaman lafiya. Zamu iya tabbatar da hakan idan muka haɗa kanmu. 😭💔👏🏻”

Ahmed Musa MON Allah ya kawo zaman Lafiya a Plateau da ma Nigeria baki ɗaya 🙏😥💔

• Fagen Wasanni

25/01/2024
🚨BREAKING NEWS: Almighty Super Eagles are playing round of 16 match today in their group  (AFCON 2023)Nigeria 🇳🇬 VS Guin...
25/01/2024

🚨BREAKING NEWS: Almighty Super Eagles are playing round of 16 match today in their group (AFCON 2023)

Nigeria 🇳🇬 VS Guinea-Bissau 🇬🇼

Super Eagles are facing Guinea Bissau in their final group game of AFCON 2023. They need at least a point to move into the Round of 16.

May Allah protect them all against injuries and grant them victory today! May Allah protect them against bad referee…. Good luck Captain Ahmed Musa and the entire square.. Insha Allah it’s victory match🇳🇬

Super Eagles To The World💚🇳🇬🦅

🇳🇬❤️🇳🇬❤️🇳🇬❤️🇳🇬❤️🇳🇬❤️🇳🇬❤️🇳🇬❤️💚🦅

• Nigeria vs Equatorial Guinea || 5:00pm.• Egypt vs Mozambique || 8:00pm.• Ghana vs Cape Verde || 11:00pm.
25/01/2024

• Nigeria vs Equatorial Guinea || 5:00pm.

• Egypt vs Mozambique || 8:00pm.

• Ghana vs Cape Verde || 11:00pm.

Cameroon fans after the 3rd goal Gambia equalizer
25/01/2024

Cameroon fans after the 3rd goal Gambia equalizer

Gwamnan jihar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf yace zai yi nazari dangane da shawarar da wasu al'ummar jihar Kano suke bayarw...
25/01/2024

Gwamnan jihar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf yace zai yi nazari dangane da shawarar da wasu al'ummar jihar Kano suke bayarwa na a sakawa ɗaya daga cikin manyan sababbin gadojin da za'a gina a jihar Kano sunan mai shari'a John Okoro.

Nigeria vs CameroonSaturday.20:00hrs
24/01/2024

Nigeria vs Cameroon
Saturday.
20:00hrs

Equatorial Guinea ne dai s**a shiga gaba ta hannun Ivan Salvador, kafin Victor Osimhen ya farke wa Najesiyan.
24/01/2024

Equatorial Guinea ne dai s**a shiga gaba ta hannun Ivan Salvador, kafin Victor Osimhen ya farke wa Najesiyan.

Wata kotun Majistare ta aike da Ɗan bilki Kwamanda gidan yari bayan da hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta shigar da ƙa...
24/01/2024

Wata kotun Majistare ta aike da Ɗan bilki Kwamanda gidan yari bayan da hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta shigar da ƙarar sa bisa zargin kalaman tunzura al'umma tare da yunƙurin kifar da gwamnati.

♥️♥️♥️mr❤️❤️mss✊✊❤️♥️ today the best kannywood celebrities 💋💋 with Hausa 📷 🙏💋🙏💚 📷📸💪✌️🥑✍️😜💚💋💋💯🙏✊💯j
24/01/2024

♥️♥️♥️mr❤️❤️mss✊✊❤️♥️ today the best kannywood celebrities 💋💋 with Hausa 📷 🙏💋🙏💚 📷📸💪✌️🥑✍️😜💚💋💋💯🙏✊💯j

Da Dumi-DumiHukumar Hisbah ta jihar Kano ta bada cigiyar duk wanda ya ga waɗannan mutanen ko ya san inda za a same su ya...
24/01/2024

Da Dumi-Dumi

Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta bada cigiyar duk wanda ya ga waɗannan mutanen ko ya san inda za a same su ya gaggauta sanar da ita cikin gaggawa:

1. Maiwushirya
2. Murja Kunya
3. Shakira
4. Hassan MakeUp
5. G-Fresh Al'amin.

23/01/2024
22/01/2024

"SIYASA MUGUN WASA"

DAGA: MARIGAYI YUSUF MAITAMA SULE DAN MASANIN KANO.

* Idan ka yarda cewar ita ce arzikinka, sunanka wawa.

* Idan ka daina Sana’a ka rungumeta, kayi babbar wauta.

* Cikakkiyar makauniyace ba ta san mai wahalta mata ba, da murya ta ke amfani.

* Idan ta tashi yi maka tutsu sai ka zabi makiyinka da hannunka.

* Idan kaci mutuncin wani saboda ita, kayi babbar wauta, domin zata kunyataka wata Rana.

* Ba kasafai ta ke rike amanar da ka bata ba, tafi komai cin Amana.

* Idan ka biye Mata kaci mutuncin Dan uwanka, babu shakka Sai ka yi da nasani wata rana.

* Tafi kwaya da sholisho kashe zuciya, kada ka yarda ta kashe maka zuciya.

* Yadda ka ga Dan Jaki haka take, duk sanda ta tashi yin harbi yi za tayi, domin haka ka yi taka tsantsan da ita.

* Duk runtsi ka da ka sake ka manta da wanda ya mutuntaka a cikinta, Koda ya munana maka daga baya.

* Tafi chacha kwadaita maka igiyar zato, kayi kokari ka san haka.

* Ta nada mugwaye da nagartattun 'ya’ya, domin haka ka san da wanda za kayi mu'amal

Address

Dandago Sabon Titin
Kano

Telephone

+2347063853096

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Umar Aminu Tijjani posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share