Idris m yahaya

Idris m yahaya Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Idris m yahaya, Convenience Store, Fambegua, Kano.

28/06/2023

Aslm
Masoya
Barka Da
Sallah

14/04/2023

LINKAFANIN MATA
Linkafanin mata ya hada da abubuwa guda biyar
(yadi) da igiya guda hudu.
Linkafanin waje lifafah
Na biyunsa wanda za’a rufo shi daga ƙarƙashin
hammata zuwa katara/cinya.
Na uku shi ne izaar
Na hudu kuma shi ne qamees
Na ƙarshe kuma shii ne wanda ake rufe musu gashi
da shi.

11/04/2023

Aƙalla ita Ɗariƙa, in ka riƙa ta, Kanā Azkāran ta, Zã ta wanke Zuciyar ka, ta ɗebe maka Nafsu, Kamar yadda Aka sani Halarori Biyar nẹ, to haka Muqãmin Ruhi shi ma Biyar ne, da SIRRU, Sai RUHU, sai QALBU, sai AQLU, sai NAFSU. Kamar Ace HAHUTU, LÃHUTU, JABARUTU, MALAKUTU DA NÃSUTU..

Saboda Haka, Ta Hanyar Kãma Azkārai, ayi tarbiyya, shi ɗai Kãsa kayi Fanā'i, Fanā'i cikin Halarar Farko ta Afālu, Kayi Fanā'i cikin Halara ta Biyu Halarar Sifãtu, ta Muhammadiyya, kayi Fanā'i cikin Halarata Ukku,ta Asmã'u, Halarar Ahmadiyya, sai kayi Fanā'i cikin Halarar Zãti, Halara ta Huɗu, Halara ta Ubudiyya, har kayi Fanā'i cikin Halara ta Biyar, Halarar Qudsiyya..

In ka Gama Waɗannan Halarorin, ka kãma Azkāran da ya kamãta, kullum Sirrin su Zai rinƙa Bayyana cikin Zuciyar ka, Amma da Sharaɗin, Halarar da Kake Ciki ta Zãmanin ka, Kayi Fanā'i cikin ta, in Baka yi Fanā'i cikin ta ba, to waɗancan Bãsu da Amfani gareka, in Kayi Fanā'i cikin ta, Sai ta jãwo ma waɗancan Halarorin, ta Gwada maka Sirrin su, ka ƙãru, Sannan ka Cigaba da Tafiya... Tafiya Cikin Allah Bata da Iyãkã.

Shehu Aliyu Bunza Sokoto قدس الله سر

Sufi path: Qudsiyya Aliyya Sufiyya

Address

Fambegua
Kano

Telephone

+2347083298917

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Idris m yahaya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share