Yunusa nasiru

Yunusa nasiru aslm ykk jama a musulmai allah yakaramana sun manzun Allah s a w

29/06/2022
Aslm ykk
19/06/2022

Aslm ykk

Aslm ykk yzf  Allah yakaramana soyayya manzon Allah albarkar annabi Muhammad rasulilihi   s a w
15/05/2022

Aslm ykk yzf Allah yakaramana soyayya manzon Allah albarkar annabi Muhammad rasulilihi s a w

26/04/2022
08/04/2022

aslm ykk masuya manzon Allah ya azume ya jumma a Allah yabamu ladar azume

31/03/2022

aslm ykk

15/03/2022

Allah ka Amshi ibadunmu, Allah muna Rokonka Dan darajar Annabi Muhammad (S.A.W) kasa makomar duk Wanda yatura wannan Sakon zuwa Group Goma 10 makomarsa itace Aljanna Amin 🤲

16/02/2022

Bazan sauke ba har sainaga mosayan manzo allah sunyi share

11/02/2022

aslm jama a masuya manzon Allah barkaku dajumma a

30/01/2022

Dan hasken fusakar annabi Indai ka yadda Annabi muhammadu shine ga tanka duniya da lahira daure kayimasa salati 10 karubuta ( S.A.W.) yanzu kayi sharing a groups 10
Dan girman Allah kadaka wuce kayi like and following wannan page

27/01/2022

INNALILLAHI WAINNAILAIHIR RAJI'UN
Gaskiya nasha mamaki dana farka daga bacci na dana kwanta kusan minti 20 sainaga matata taxo tana cewa Abdul katashi nagama abinci katashi sai naga ta matso kusa dani tana cewa Abdul katashi mana naga ta tallabo kaina ta dora akan cinyarta ni kuma inata
magana batajina sai naga ta mayar dani ta kwantar dani tayi waje aguje can ba dadewa sai naji babanmu yana cewa kai Abdul meya sameka ne katashi mana yana cikin yimin magana sai ga yayena sun shigo suma suna ta yi min maga can sai naji babana yayi salati niko inata yi musu magana amma sukai banxa dani sai naji baban mu yace aje afadawa liman Allah yayiwa Abdul rasuwa naji yayana suna kuka
matana tana kuka yayyena sunata hawaye niko inata magana sukai banxa dani saiga mamana itama tashigo taxo ta tsaya kusa dani tasa hannu ta budemin fuskata da xanin da aka rufe min fuska takai
kusan minti biyar inaji tana cewa Allah sarki Abdul nayafe maka duniya da lahira ina ji tana zubar da hawaye inata magna bata jina ta mayar tarufe ni ta juya ta fita can anjima sai naga ankawo ruwan xafi kusa dani yayyena sunxo sunfara tube min kaya niko inata cewa yaya wai mexa ku min ne haka inaji suna xuba min ruwa suna gamawa naga ankawo wani farin kaya ansaka min ana gamawa akaxo da
wani abu kamar katako aka dauke ni akasani aciki can anjima sai naji babana yace afito dani haka naga ana qoqarin fita dani dakina ana fito dani naga gidan mu yacika matana tana kuka yayana suna kuka inata yi musu magna amma basa jina ana fitowa dani gida naga jama.a suntaru aka kaini
wani fili a anguwar mu sai naji liman yana cewa
adai daita sahu inata magana sukai banxa dani can anjima sai naji liman yace adaukoni naga jama.a sun dauke ni inata cewa ina xaku kaini sukai banxa dani naga an nufa bayan gari dani kai jama.a innalillahi wa inna ilaihi raj.un .naga ankawoni wani waje da rami awajan sai aka ajiyeni
agefe can anjima sai naji liman yace adakko ni
naga yayyena suna qoqari sakani aciki ina cewa yaya me yasa ne kuke qoqarin sakani aciki sai naji wannan ramin yana cewa dani xaka xauna da abin da kayo aduniya kai jama.a dan Allah idan kasan
kana aikata wani mugun abu ko kina aikata wani mugun abu mutuba wlh dole ne sai haka tafaru Allah kayafe mana laifukan mu Allah ka rabamu da axabar ka ya Allah

Dan girman Allah idan kaga wannan post kayi share koda group 4 ne

SANNAN kayi follow na wannan page

Address

Abuja

Telephone

+18085302316

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yunusa nasiru posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share


Other Convenience Stores in Abuja

Show All