22/04/2022
MUI Hakuri:Aslm yan uwa kome mutum yake yakasance mai hakuri,. Domin wani sahabi ya tambayi Annabi S.A.W,me zanyi inzauna lafiya a duniya Da lahira sai Manzon Allah Sallallahu.S.A.W. yace kai hakuri,sdqll azim, kuma idan muka duba zamu ga cewa duk abin da zakayi Dole sai kayi hakuri, Allah ya Nufe