07/02/2023
RAHOTO:- Sheikh Sherif Ibrahim Saleh ya wuce Nasuruddeen Albani a duniyar ilimin Hadisin wannan zamani.
TSAKANIN S. ALBANI DA S. IBRAHIM SALEH
Imam Anas
Shin kasan cewa Sheik. Sheriff Ibrahim Saleh Al-Hussaini Maiduguri yana gaba da Sheik. Nasiruddin Al-Bani a sanin ilimin Hadisi a gurin Malaman duniya masana hadisai masu kuma tantance masana hadisai a duniya.
A wannan ƙarnin da muke ciki wanda aƙwai majalisar malamai ta duniya inda ake bada ko wane bijimin malamin daga ko wace ƙasa ta musulunci domin ya zama wakili kuma sune masanan da suke tantan cewa kuma suke fitar da alƙaluma sun tabbatar da cewa: Sheik. Sheriff Ibrahim Saleh Al-Hussaini, shine na sha ɗaya a cikin jerin malamai masana hadisi a wannan ƙarnin Sheik. Nasiruddin Al-Bani shine na goma Sha huɗu a jerin malaman waɗan duniya ta yadda kuma ta sallama musu.
A tsakaninsu aƙwai Malamai malamai biyu kenan bama Sheik. Nasiruddin ɗin kebi mashi ba aƙwai wasu kafin shi ga jerin sunayensu nan a ƙasa na kawo iya na sha huɗu domin jerin sunayen yana da yawa.
١. الشيخ زاهد الكوثري
٢. الشيخ أبو غدة
٣. الشيخ أحمد بن الصديق الغماري
٤. الشيخ عبد الله بن الصديق الغماري
٥. الشيخ أحمد معبد عبد الكريم
٦. الشيخ نور الدين عتر
٧. الشيخ محمد زكريا الكاندهلوي
٨. الشيخ أبو الحسنات اللكنوي
٩. الشيخ ظفر أحمد التهانوي
١٠. الشيخ محمود سعيد ممدوح
١١. الشيخ الشريف إبراهيم صالح الحسيني
١٢. الشيخ ياسين الفاداني
١٣. الشيخ أحمد بن رافع الطهطاوي
٠١٤ الشيخ الباني, ناصر الدين
Wani zai ce ai ba lokaci ɗaya s**ayi zamani ba! Eh tabbas amma a ƙarni ɗaya s**a zo kuma tazarar shekarun basu da yawa a tsakaninsu da haihuwarsa da rasuwarsa shekaru 109 na taɓa bada cikakke yanzu shekararsa 24, duka da rasuwa ba wani daɗewa akayi ba.
Wani zai iya kuma cewa Sheik. Al-Bani yafi shahara fiye da Sheik. Ibrahim Saleh.
Eh haka ne dalili kuwa shi Sheik Al-Bani ƙasar Saudiyya ta bashi dama sosai a lokacin rayuwarsa wannan ne yasa ya shahara musamman ma a Africa, saboda Malaman da ake ɗauka daga nan Nigeria ana kaiwa ƙasar Saudiyya suna tunanin